YADDA AKE BUDE ACCOUNT NA PAYPAL DOMIN CINIKAYYA DA DALOLI
Barkanku Jama'a Muna muku fatan Alkhairi. PAYPAL Banki ne Mai zaman kansa a yanar Gizo Wanda yake saukaka maka cinikayya da kudin kasarka Zuwa kudin kasashen duniya ! Domin siya da sayarwa ko domin aiki online da wasu Kamfani ko Turawa ko domin samun Tallafi. 1: Zakaje wanann Adireshin www.paypal.com 2: Sai ka Danna sign Up 3: Sai ka Sanya KASARKA, EMAIL ADDRESS da PASSWORD. 4: sai ka cika bayanan ka. 5: sai ka hada katin bankin ka da Account na PayPal din. 6: Ka hada Account naka na Wanda Kake amfani dashi. 7: Sai kayi verify Wato zasu tura maka sakon tabbatarwa a Gmail naka. SHIKENAN SAI HARKA...