YADDA AKE BUDE ACCOUNT NA PAYPAL DOMIN CINIKAYYA DA DALOLI
Barkanku Jama'a Muna muku fatan Alkhairi.
PAYPAL Banki ne Mai zaman kansa a yanar Gizo Wanda yake saukaka maka cinikayya da kudin kasarka Zuwa kudin kasashen duniya !
Domin siya da sayarwa ko domin aiki online da wasu Kamfani ko Turawa ko domin samun Tallafi.
1: Zakaje wanann Adireshin
www.paypal.com
2: Sai ka Danna sign Up
3: Sai ka Sanya KASARKA, EMAIL ADDRESS da PASSWORD.
4: sai ka cika bayanan ka.
5: sai ka hada katin bankin ka da Account na PayPal din.
6: Ka hada Account naka na Wanda Kake amfani dashi.
7: Sai kayi verify Wato zasu tura maka sakon tabbatarwa a Gmail naka.
SHIKENAN SAI HARKA...

.png)

Comments
Post a Comment